Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu Da Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III

Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III
Farko daga gefen hagu, Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III, Marigayi Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alhaji Haruna Rasheed da kuma Marigayi Mai Martaba Sarkin Yauri, Alhaji Muhammadu Tukur Abdullahi. Dukansu Mai Turu Ƙanen Makaɗa Kurna(Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun) ya waƙe su. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Post a Comment

0 Comments