Ticker

6/recent/ticker-posts

Gidan Sama

Gidan Sama
"Ga wani Dansarkin Katagum ya yi gida nai bisa dutci 
In za ya hawa sai aza tsani 
In zai sauka sai ya aza tsani don kada kowa yaci abin shi 
Rowa ta kai mashi geji" - Dankwairo

Daga:
Zauren Makaɗa da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments