"A Kaduna ana taron Daba,
Na dama hurata mai nono,
Af! Sai Bunsuru da gemu zai kurɓa.
Ashe Bunsuru da gemu maye ne"
(Mammalo Shata: wakar 'yan yara duniya labari ce').
Daga Zauren:
Makaɗa da Mawaƙa
"A Kaduna ana taron Daba,
Na dama hurata mai nono,
Af! Sai Bunsuru da gemu zai kurɓa.
Ashe Bunsuru da gemu maye ne"
(Mammalo Shata: wakar 'yan yara duniya labari ce').
Daga Zauren:
Makaɗa da Mawaƙa
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.