Ticker

6/recent/ticker-posts

Masallacin Abuja

Masallacin Abuja
Da ni shiga ciki
Na dudduba na lelleka
Sai na ga kamar Villa Hawus
Villa waccan ta Habuja
Inda Furazdan ke aje kaya nai.
Ahmad da gidan ka da villa, duk dai na
Dan ba tsere shi da komai ba.

Sani Aliyu Dandawo a wakar Ahmad ka ba mara da haushu
Daga:
Zauren Makaɗa da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments