Ticker

6/recent/ticker-posts

Dawakin Folo

Dawakin Folo
"Baban Iro Mai Dawakin Folo Uban Ummaru, 
Uban Abubakar Sarkin Masu Kyautak' Ƙwarai", 

Inji Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri A Faifan Sa Na Marigayi Mai Girma Tsohon Gwamnan Tsohuwar Jihar Sakkwato, Alhaji Shehu Mohammed Kangiwa Turakin Kabi Mai Amshi "Gamnan Jihar Sakkwato Shehu Kangiwa Mai Niyar riƙon gaskiya, Bajini Na Sarkin Kudu'. Wannan Doki na daga irin Dawakin da ake yin ƙwallon Polo dasu kamar yadda muke gani a wannan hoton. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments