Ticker

6/recent/ticker-posts

Kwaɗo

Kwaɗo
"An yi yayyafi waɗan ga sun wuce, 
Ya kakkace kiran su ɗai yakai ×2, 
Dac can Allah ya sakko ruwa, 
Gulbi kau ya ɗaɗɗako Ruwa, 
Sai ga Kwaɗɗo tun da jijjihi ya na ta biɗat Tudun da yah hwake... 
Inji Malamin Waƙa Mai kwana ɗumi na Mamman da Balaraba, Makaɗa Sa'idu Faru a faifan sa na Marigayi Mai Girma Ɗanmadamin Sakkwato, Alhaji Usman Ɗangwaggo Bunguɗu Mai Amshi 'Gwabron Giwa kana da Martaba, Usumanu Na Bunguɗu Uban Marahwan Keku Na Atto Mai Wuyak karo'. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Post a Comment

0 Comments