Ticker

6/recent/ticker-posts

Jallof Din Shinkafa Da Dankali Da Kifi😍😜

Jallof Ɗin Shinkafa Da Dankali Da Kifi😍😜

Fitattun Kayan Haɗi

* Shinkafa

* Dankalin Turawa

* Manja

* Kayan Miya

* Kayan Ɗanɗano

* Kayan Ƙamshi

* Kifi

* Alayyahu/ugu

Jallof Ɗin Shinkafa Da Dankali Da Kifi😍😜

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)

Post a Comment

0 Comments