Ticker

6/recent/ticker-posts

Hatimin Amirul Muminina Muhammadu Bello ɗan Mujaddadi Shehu Usman Ɗanfodio

Hatimin Amirul Muminina Muhammadu Bello ɗan Mujaddadi Shehu Usman Ɗanfodio

Hatimin Amirul Muminina Muhammadu Bello ɗan Mujaddadi Shehu Usman Ɗanfodio tagammadahullah birahamatihi. An same shi ga wata Wasik'ar da ya aika wa Sarkin Ingila George IV a Shekarar 1824. An samu wannan bayani ne daga Littafin nan mai suna 'Tak'aitaccen Tarihin Ƙasashen Tukururu( Infak'ul Maisuri) Na Sarkin Musulmi Muhammadu Bello wanda Malam Sidi Sayud'i Muhammad Ɗan Malam Ubandoma, Ƙofar Atiku, Sokoto Da Jean Boyd suka fassara a tak'aice aka kuma buga shi a shekarar 1974.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments