Ticker

6/recent/ticker-posts

Dankalin Hausa Da Sauce Mai Salad

Dankalin Hausa Da Sauce Mai Salad

Fitattun Kayan Haɗi:

* Dankalin Hausa

* Salad 

* Kayan Miya

* Man Gyaɗa

* Albasa

* Kayan Ɗanɗano

* Kayan Ƙamshi

Dankalin Hausa Da Source Mai Salad


Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)


Post a Comment

0 Comments