Ticker

6/recent/ticker-posts

Wanzami/Wanzamai/Wanzanci

Wanzami/Wanzamai/Wanzanci

Wanzammai tsoronka sukai,
In dai an ka zana suna,
Kai ɗai aka jira, jariri,-
Ba shi askuwa sai ka zo. 

Ya riga su gona,
Mai kalemen wuce maza ɗan Musa.

Daga Taskar:
Zauren Hikima

Post a Comment

0 Comments