Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Martaba Ɗan Alin Birnin Magaji, Alhaji Muhammad Mode Usman da Ummaru Ƙanen Ɗan Ali

Marigayi Mai Martaba Ɗan Alin Birnin Magaji, Alhaji Muhammad Mode Usman da Ummaru Ƙanen Ɗan Ali

"Ya bi da maza,
Alhaji Ɗan Ali na Ummaru" 

Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Martaba Ɗan Alin Birnin Magaji, Jihar Zamfara, Alhaji Muhammad Mode Usman a gefen hagu, ga Ummarun nan da ya danganta sa da shi a gefen dama (Ƙanen Ɗan Alin ne, Mahaifin su ɗaya, Ɗan Alin Birnin Magaji Usman wanda ya yi Sarauta daga shekarar 1898 zuwa rasuwar sa a shekarar 1943). Allah ya kyauta makwanci, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments