Ticker

6/recent/ticker-posts

Ina Masoyan Muhammadu

Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Ina Masoyan Muhammadu

Ina masoyan Muhammadu,

In na ci na sha Muhammadu,

Ina kirarin Muhammadu,

Madara da zuma Muhammadu,

Ina masoyan Muhammadu,

Wa zai ba ni domin Muhammadu,

Wa ka ban darajar Muhammadu,

Madara da zuma Muhammadu.

Post a Comment

0 Comments