"Wagga irin Birnin Magaji kuna cikin ni'imad duniya
Allah Ya ƙaddara kuna cikin ni'ima lahira
Tare da Kwairon kidi da yan yara nai duka" - Ɗanƙwairo
Wannan wata santa ce a cikin garin Birnin Magaji na Jahar Zamfara
Daga Zauren:
Makaɗa da Mawaƙa
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.