Ticker

6/recent/ticker-posts

A Turo Mana Hotuna da Rubuce-Rubuce Game da Ranar Hausa ta Duniya 2023

Ina amfani da wannan damar domin taya dukkannin masu kishin Hausa a faɗin duniya murnar zagayowar Ranar Hausa ta Duniya ta shekarar 2023.

Yaya lamarin yake a gare ku?

Me kuke shirin gudanarwa?

Kuna iya turo mana rubuce-rubuce da hotuna game da wannan rana domin mu yaɗa a kafafen intanet.

Za ku iya turowa ta WhatsApp ko Imel:

WhatsApp: +2348143395988
Email: official@amsoshi.com

Naku:

Abu-Ubaida Sani

https://www.amsoshi.com
https://www.writersdepository.com
https://www.abu-ubaida.com

Kafar Intanet Ɗin Da Za Ku Samu Dubbannin Rubuce-Rubuce Game Harshe Da Al'ada Da Adabin Hausawa

Post a Comment

0 Comments