Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Tatsuniyar Noman Kura Da Kurege

Da wuri-wuri Gwaggo,

Iso ta nan Gwaggo,

Kada taurari su ƙwace gonakinmu.

 

Da wuri-wuri Gwaggo,

Iso ta nan Gwaggo,

Kada taurari su ƙwace gonakinmu.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments