Ticker

6/recent/ticker-posts

Uba Zai Iya Auran Kishiyar 'Yarsa ?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaekum, don Allah malam ina da tambaya shin ya halarta uba ya auri kishiyar  ‘yarsa Idan mijinta ya sake ta ko ya rasu?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikum assalam. Na'am ya halatta, saboda ba ta cikin mata (15) da Allah Ya HARAMTA a suratun Nisa'i.

Sai dai yana daga cikin ka'idojin Shari'a duba maslaha da kuma barin halal don kunya.

Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments