Ticker

6/recent/ticker-posts

4.10 Naɗewa - Daga littafin “Bara Da Wasu Waƙoƙin Bara A Ƙasar Hausa”

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

4.10 Naɗewa

Babu shakka waƙa muhimmiya ce wajen jawo hankalin jama’a musamman domin aikata wani abu kamar sadaka. Wannan babi ya yi bayanin waƙoƙin da mabarata ke amfani da su wajen bara a yankin ƙasar Hausa a cikin wannan ƙarni. An nuna yadda waƙoƙin suka samu suka bunƙasa da dalilan da ya sa ake amfani da waƙoƙin wajen bara da kuma yadda ake aiwatar da su a wajen baran.


Post a Comment

0 Comments