Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin yana wajaba a kan mai jego ta yi azumi idan jininta ya ɗauke kafin ta yi kwana arba'in?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Shin yana wajaba a kan mai jego ta yi azumi idan jininta ya ɗauke kafin ta yi kwana arba'in??

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Na'am, aduk lokacin da mai jego ta yi tsarki kafin ta cika kwana arba'in to yana wajaba akanta ta yi azumi idan acikin ramadan ne, hakanan yana wajaba akanta ta yi sallah, kuma ya halatta mijinta ya sadu da ita, saboda yanzu ta yi tsarki, dan haka babu wani abu atattare da ita da zai hana ta azumi ko sallah ko jima'i".

📝 المصدر:

[ ٦٠ سؤالا في أحكام الحيض والنفاس/لفضيلة الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه الله ص٩].

Ku Kasance Damu Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/BXjuXb1WxX99NV3OsXPnLV

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments