𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Mene ne
hukuncin yin Azumi a tafiya cikin watan Ramadan?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Duk wanda ya yi
tafiya a cikin watan Ramadan in har tafiyar ta kai ga haddin yin kasaru to
wajibi ne ya aje Azumi-Sai dai akwai wasu yanayoyi da koda mutum ya yi tafiya
ba zai aje Azumi ba misali mai kasuwanci daga wannan gari zuwa wannan gari, ko
mai tukin mota wato zuwa wasu garuruwa ko kuma ya je waje da nufin zai kwana
goma ko sama da haka da dai sauransu.
WALLAHU A'ALAM
Ku Kasance Damu
Cikin Wannan Group Domin Ilimantarwa Tare Da Fadakarwa a Sunnah.
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/FmJ5Ojsns1KFolTP8ƙu9GT
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ
ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ
ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ
ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ
ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ
ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ
ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.