Ticker

6/recent/ticker-posts

Zan Ga Masoyana

 Gobe ranar birthday din sim card ɗina ina ga zai ji daɗi idan muka haɗa masa kyautar katin bazata, kowa a group ɗin nan ya turo da katin #100 ko #200 na Airtel, na san Sim card ɗina zai ji i daɗi sosai idan ku kai masa haka😄😂😂😜😜😜😜😛😛 sai ku biyo ni private da katin, ina jiranku💃💃💃💃💃💃💃💃. yau zan ga masoyana 💜

Zan Ga Masoyana

Post a Comment

0 Comments