Ticker

6/recent/ticker-posts

Komai Ya Yi Farko...

  Inna lillahi wa inna ilaihi raji'una‼️‼️


Allah bai yi wani abu mai tabbata a duniya ba.😭


Komai ya yi farko zai yi qarshe.😰😢

😭😢

Duk yadda kake son abu Allah ba zai bar abin ba domin ka idan lokacin gushewarsa ya yi!!!😰😰😭


Yau Allah ya yi naman layyana ya qare. 'Yan uwa a taya ni da addu'a Allah ya nuna mana badi da rai da lafiya da imani.🤲🤲🤲


Post a Comment

0 Comments