Ticker

6/recent/ticker-posts

Waye Wawan?

 Saurayi ya ci bashi ya ɗinka ma budurwa kayan sallah. Sun haɗu ya ce ya sallah? Ta ce SALLAH TA WUCE TA BAR WAWA DA BASHI. 

Waye Wawan?

Post a Comment

0 Comments