Ticker

6/recent/ticker-posts

Ko Kun San Cewa?

  KUN SAN CEWA?

😃Rikici sai   tsoho

😃Zuciya sai  makaho

😃Zargi sai  KURMA

😃Tsini said mashi

😃Zumudi sai amarya

😃Sauri sai buzu

😃A yaba sai biri

😃Kishi sai mata

😃Iyayi sai mummuna

😃Bulala sai dogari

😃Kyau sai doguwa

😃Duniya sai d kudi

😃Lahira sai d hali

😃Nageria sai baba

😃Zalama sai almajiri

😃Kwalliya sa budurwa

😃Aiki sai jaki

😃Gidan biki sai d ado

😃Adaka adafa sai kalwa

😃Dogon kiwo sai tunku

😃Nisan kwana sai gwaji

😃Posting sai admin

😃Jan aji sai matan hausawa

😃Kaifi sai takobi

😃Zaman gida sai mata

😃Sukuwa sai doki

😃Zalinci sai fir'auna

😃Wauta sai b zamfare

😃Salon magana sai bakatsine

😃Girman kai sai diyar talaka

😃Akai a KAWO sai gafiyah

😃Alkawari sai tantabara

😃Yau da gobe sai Allah

😃Ni da ku sai anjima

Ko Kun San Cewa?

Post a Comment

0 Comments