Ticker

6/recent/ticker-posts

Fassarorin Waɗansu Ma'aunen Abinci - Ranar Hausa ta Duniya

Barbade = Pinch 
Gutsure = Bit
Loma = Morsel 
Sala = Slice
Mara = Scoop
Malmala = Ball
Madurguji = Chunk
Ranar Hausa ta Duniya

Post a Comment

0 Comments