𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamu alaikumalaikum, Dan
ALLAH malam inaso ayimin bayani shin akwai ayar da ake karantawa dan kare kai
daga zina, kuma ya halatta akaranta?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa'alaikumussalam Warahamatullahi
wabarkatuhu. Ba wata aya da ake karantawa dan kare ka daga Zina!!!
Abinda musulunci yasani shi ne
kubama yaranku tarbiya me kyau, ku kula da tufafinsu, ku hanasu fita da turare,
ku hanasu harƙallah da maza, ku basu ilmi addini, idan suna son aure kuce su
fitar da miji !! Daganan inma karatun za su cigaba dayi sutayi har duniya ta
tashi, Amma zancen a tofa aya kaza, wannan kam bidi'a ce abin Ƙyama !!!
ALLAH ya tsatsaremu.
Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan
Group Zaku iya bi ta Links ɗin mu...
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/DSdbBS8RZVoIKYG5exOuZE
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.