Ban Taɓa Samun Gamsuwar Jima'i Ba

    𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

    Ni dai yau kusan shekaruna 7 dayin aure kuma ina da yara biyu amma har yanzu ban taɓa gamsuwa ba a duk tsawon wannan shekarun danake saduwa da mijina ko ina da wata matsalace dake hanani samun gamsuwa??

    𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

    A gaskiya miliyoyin mata suna fama da wannan matslar ba wai ke kaɗai bace. Sai dai ina so na tabbatar miki bakida wata matsla lafiyanki lau. Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na jima'i bakuma cuta bane akasarinsu.

    Macen da ba ta zina idan ta yi aure takan iya ɗaukan sama da watanni kamin ta soma samun gamsuwa, wasu ma har sai sun soma haihuwa. Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta saba da jima'i sannan kuma mijinta ya iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwa a lokutan wasanni da kuma lokutan jima'i.

    Amma kuma babban matsalar rashin gamsuwan mata a lokutansu na jima'i yana tahallakane akan mazajensu, sune basu iya sarrafasu yadda ya dace da har za su gamsar dasu ba.

    Maza da dama suna ɗauka da zaran sun zura azza karinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi shikenan macen ma ta gamsu.

    Hakan ya sa maza da dama suna binyan bukatarsu kawai sai su rabu da jikin mace ba tare da sun gamsar da ita ba, sun tunda sun gamsu ai shike nan. Kashi 80 na maza basu da illimin sanin ɗantsakan mace shi ne sirrin jima'inta, maza basu da fahimtar da za ka kwana kana cancankar farjin matarka da azza karinka muddin ba za ka taɓa mata dantsa kanta ba aikin banza kakeyi ga wasu matan.

    Haka nan kuma wasu mazan sun kasa fahimtar cewa da akwai wasu yanayi na kwanciyar jima'i da idan kanayi da matarka bazata taɓa samun gamsuwa ba ko dai saboda azza karinka baya iya zungoromata mahaɗanta saboda ƙanƙantarta ko kuma yana wuce mata makura saboda tsayinta a irin wannan yanayi dole ne ku fahimci yanayin da zai iya sa ta samu biyan bukata

    Wasannin motsa sha'awa kamin soma jima'i sune sinadarin na farko dake ɗaura mace hanyar da zata samu gamsuwa. Musamman tsotsa da lasar farjinta musamman dantsa kanta, sakace da kuma sha mata nonuwa.

    Malama bansan irin kokarin da minjinki yake yi a waɗannan bangarorin da na yi bayani ba, amma dai yana da kyau kin fito karara kin fadamasa abun da kikeso da yadda kikeso a miki ko a taɓa miki a lokutanku na jima'i.

    Da fatan kin fahimta kuma kin gamsu. Lafiyarki lau, kawai oga ya sake salo. Zaki ji garau.

    Allah ta'ala ya sa mudace.

    Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Za ku iya bi ta Links ɗin mu...

    𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

    https://chat.whatsapp.com/FBuwMyVjc2sGOEGLm0W7ed

    𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

    Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

    𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

    https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

    ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

    **************************

    Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

    Question and Answers in Islam

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.