Ticker

6/recent/ticker-posts

Ba Ta Wayar

 Labarin mai gida🙎🏽‍♂️da mage, 🐈wani maigida ne magensa tana matuƙar takura masa😒 shi ne wata rana ya yanke shawarar jefar da ita a daji🏞️, ai kuwa ya ɗauki mota🚗 ya nufi daji da niyar jefar da magen tasa🐈 ai kuwa ya shiga can cikin daji ba gida gaba ba gida baya, ya jefar da magen, ai kuwa wajen fitowa daga daji sai maigida ya juye 🥺, ya rasa hanyar fitowa kan titi ya rasa yaya zai yi 😰, Shi ne ya kira matarsa da nufin ya faɗi🤳🏼halin da yake ciki,  yana faɗa mata kuwa ta ce maigida ai ga magen tamu har ta dawo gida🙊, cikin ɗimuwa ya ce ba ta wayar dan ubanta, 🙈 ta Ina ta biyo😂🤣🤣

Ba Ta Wayar

Post a Comment

0 Comments