Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen Wasu Daga Cikin Sojoji Sittin Da Hudu Da Marigayi Dr. Mamman Shata Katsina Ya Wake A Lokacin Rayuwarsu

Jerin sunayen wasu daga cikin sojoji sittin da huɗu (+64) da marigayi Dr. Mamman Shata Katsina ya waƙe a lokacin rayuwarsu.

1. Allah jikan General Murtala.

2. Abdulmumin Gwamnan Barebari

3. Na gode wa Bukar Mandara (Farfesa B.B. Usman ya ce wannan ɗan kasuwa ne ba soja ba. Ya faɗi hakan yayin da aka tura wannan rubutu zuwa zauren www.amsoshi.com na WhatsApp).

4. Alo Alo Mai ganga ya gode (Bukar Mandara)

5. Alo Alo Mai ganga ya gode (Janar Yakubu Gawan)

6. Baba Shehu Musa Yaradua.

7. Bawan Allah Yakubu Gawan Mutumen Kirki Dan Dattijo.

8. Brigadier Hassan Dan Shehu.

9. Buba Marwa Gwamnan Lagos.

10. Chama Kantoman Katsina

11. Chama Gwamnan Katsina.

12. Captain Emmanual Achonolu.

13. Dan Alhajiya Abba 33.

14. Gaishe ka Bukar Mandara.

15. Gargadi ga Soja.

16. Gwamna Abdu Sarki Mukhtar.

17. Hajji Mamman General Abacha.

18. Hajji Iro Babangida.

19. Hajji Sani Abacha Shugaban Kasa.

20. General Sani Abacha.

21. Genwral Na Mairo Giwa.

22. Kanal Daudu Suleiman.

23 Kanal Shehu Musa Yaradua

24. Kanal Ibrahim Babangida.

25. Ku je ku huta farar hula tunda soja sun amshi mukinsu.

26. Laftanal Lawal Sani Dabai.

27. Malam Idirisa Captain.

28. Magoro General Mamman Galadima (Zuru).

29. Na gode wa Bukar Mandara.

30. Senator Isah Kachako.

31. Na gode Remawa kanal.

32. Birgediya Mamman Remawa.

33. Na gode Shehu Musa Yaradua.

34. Na gode tsohon soja Sani.

35. Nigeria sai Sani Abacha.

36. Nigeria an yi Jiha Jiha

37. Navy Captain Achonolu.

38. Rai ya dade Sardaunan Daura.

39. Ranar Alasan Wadai Soja.

40. Saje Manja Adamun Pankshin.

41. Soja Iyalin Sani Abacha.

42. Soja Iyalin Gwamna.

43. Manjo Buhari.

44. Sannu Muhamman Sakkwato Kyaftin.

45. Soja Sardauna Amadu Na Rabi.

46. Tandja Muhammadu Shugaban Kasar Niger.

47. Wo Mamman General Abaha.

48. Yau duniya tay dadi Nigeria an shirya.

49. Ku zo ku ji Gwamnatin Soja.

50. Ku zo ku huta farar hula tunda soja sun amshe mulkinsu.

51. Niyya dai sojojin Ghana.

52. Allah ya jikan U.K Bello.

53. Na gode Dada Kwamanda.

54. Conel Hauka da Bori.

55. Na gode Adeunle Kanal.

56. Gen. Abdulsalam Abubakar.

57. Sha daga sojan Gwamnati.

58. Nigeria Shehu sai ka yi.

59. Na gode Kanal Rafukka.

60. Janaral ne Buhari Dan Daura.

61. Kanar Muhammadu Abdullahi Wasai.

62. Mulkin Najeriya Sai Sani

63.Kanar Jalo Jalingo

64. Audu Banyo gwamnan Damagaran

Post a Comment

0 Comments