Ticker

6/recent/ticker-posts

Hukuncin Digon Jini Kadan Da Yake Fitowa Mace

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Idan wani digon jini kaɗan ya fitowa mace a ranar Azumin Ramadana ita kuma matar tana Azumi shin Azuminta ya inganta?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

 Eh. Azuminta ya inganta kuma wannan digon jini kankani ba komai bane domin daga jijiya yake.

Kuma Aliyu bin Abi Dalibi Allah ya yarda da shi yace :Wannan digon jini kamar habo ne na hanci, ba haila bane, haka Ali ibn Abi Dalib ya ambata. (RA)

WALLAHU A'ALAM

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁��𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

 https://t.me/TambayaDaAnsa

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments