Ticker

6/recent/ticker-posts

Manazartan Littafin Wasanni a Kasar Hausa

Manazarta

Abdullahi, I.S.S. (2008). “Jiya Ba Yau Ba: Waiwaye A Kan Al’adun Matakan Rayuwar Maguzawa Na Aure Da Haihuwa Da Mutuwa.” Kundin digiri na uku (PhD) Jami’ar Usmanu [anfodiyo, Sakkwato.

Activity Village, (2017). All Games A-Z. Retrieved on 28th December, 2017 from: https://www.actiɓityɓillage.co.uk/all-games-az

Adamu,  M. (1980), “The Hausa and The Other People of Northern Nigeria, 1200-1600 A. D.” Chapter 11 in UNESCO’s History of Africa, Vol. IV.

Adamu, M.  (1976), “The Spread of Hausa Culture in West Africa 170 1900” Savanna No 5 Vol. 1, A  Journal of the Environmental and Social Sciences.  Published at  Ahmadu Bello University, Zaria.

Adamu, M. (1978), The Hausa Factor in West African History. Zaria/Ibadan: ABU Press/Oxford Unicersity Press of Nigeria.

Alfred, E. O. &Onuara, E. N. (eds) (1979). The development and growth of the film industry in Nigeria. lagos: Third Press International.

Ali, B. (2004). Historical review of films and Hausa drama, and their impact on the origin, development and growth of the Hausa home vidious in Kano. In Adamu, A. U. et al (eds). Hausa Home Videous: Technology, Economy and Society. Kano: Gidan Dabino Publishers.

Bakwanta, I. M. (2003). Wasan Baura A Ƙasar Kwatarkwashi.” Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato

Bawale, H. (2001). “Al’adar Wasan Gani A Ƙasar Kagara.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Bergery, G.P. (1934) A Hausa-English and English-Hausa Vocabulary. Oxford University Press, London.

Birnin-Tudu, S. Y. (2002). “Jigo da Salon Rubutattun Waƙoƙin Furu’a na Ƙarni na Ashirin.” Kundin babban digiri na uku (Ph. D.) wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Bunza, A. A. da Koko, S. S. (1988). “Wasannin Yara a Ƙasar Gwandu.” Kundin digiri na ɗaya wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Bunza, A. M. (2017). Dabarun Bincike A Nazarin Harshe Da Adabi Da Al’adun Hausawa. Zariya: Ahmadu Bello University Press Ltd

Bunza, A.M. (1995), Magungunan Hausa A Rubuce.” Kundin digiri na uku           (PhD) Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Bunza, A.M. (1998) “Siddabarun {u}uwa da Birkita Kwanci.” Mu}alar da aka gabatar a Taron {ara wa Juna Sani na Malamai da [aliban Manyan Digiri. Sashen Koyar da Harsunan Nigeria, Jami’ar Usman [anfodiyo, Sakkwato.

Bunza, A.M. (2004) “Hausa A Idon Duniya ({a}a  Tsara {a}a) Takardar da Aka Gabatar A Taron {ara wa Juna Sani da {ungiyar Hausa ta Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Dembo, U. (2007). Wasannin Yara. Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Dembo, U. A. (1972). Wasannin Yara. Zariya: The Northern Nigerian Publishing Company.

Douglas, A, P. (2004), Nigeria. Philadelphia: Chelsea House Publisher.

Gidan Dabino, A. A. (2001). Gudummawar fina-finan Hausa game da addini da al’ada. Takardar da aka gabatar a Makon Hausa, Sashen Harsunan Nijeriya, Jam’ar Bayero, Kano.

Gobir, Y.A (2002) “Iskoki A Idon Yanbori Da Masu Ruƙiyya”. Kundin       digiri na biyu (M.A), Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya,          Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Gora, Y.C. (1989), “Matsayin Camfi A Al’ummar Hausawa, Kudin digiri    na biyu, Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Ibrahim (Mrs), M. T. (2000). “Wasanni Da Waƙoƙin Yara Mata A Sakwkato.” Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato

Ibrahim, M. T. (2000). “Wasanni da Waƙoƙin Yara Mata A Sakkwato.” Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Usmanu Danfodiyo University, Sakkwato.

Ibrahim, S.M. (1982), “Dangantakar Al’ada da Addini: Tasirin           Musulunci     Kan Rayuwar Hausawa.” Kundin Digiri Na Biyu Sashen Koyar da       Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Idris A. (1989). “Wasannin Yara Na Wasan Kwaikwayo.” Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Isa, I. M. Y. da Daura, B. (1982). Hausa Customs. Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Isichei, E. A. (1997). A History of African Societies to 1870.UK: Cambridge University Press Cambridge.

Jabo, I. A. (2015). “Wasannin Yara Na Gargajiya Da Na Zamani Da Yadda Ake Gudanar Da Su A Garin Sakkwato.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

James Cook. (2017). The Reclusive CEO of Dating App Badoo on His App's Redesign, Bumble, and Why He Won't IPO Any Time Soon. Retrieved on 28th December, 2017 from: http://uk.businessinsider.com/badoo-ceo-andrey-andreeɓ-interɓiew-2017-4?IR=T

Jinju, H.M. (1990), Maganin Gargajiya Na Afrika, Tare Da Mai Da Ƙarfi A Kan Nazarin Itatuwan Magani Na Hausa. Zariya: Kamfanin Gaskiya.

Jinju, M. H. (1985) “Asalin Hausawa Da Harshensu.” Ma}alar da aka gabatar a taron duniya, Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero,  Kano.

Kaduna, M. I. (1988). “Tasirin Zamani a Kan Wasannin Yara a Ƙasar Hausa.” Kundin digiri na ɗaya wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Mairukubta, H. (1994). “Tawai A Matsayin Dabarun Raino A Ƙasar Hausa.” Kundin digiri na ɗaya wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Morison, F. (2011). A short history of social media. Retrieved from: www.mofo.com/sociallyaware

Muhammad, B. (2012). “Waƙe-Waƙen Dandali Da Aka Mayar Fina-finan Hausa.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Musa, N. (2002). “Wasannin Tashe A Matsayin Madubin Hoton Rayuwar Al’ummar Bahaushe.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Nababa, S. (2000). “Wasan Takkai A Ƙasar Safana.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Newman, P. (1996) African Linguistics Bibliographies, Hausa and the Chadicc Languages Family.

Ƙaura, S. S. (1986). “Wasannin Yara.” Kundin N.C.E. wanda aka gabatar a Sashen Hausa, Kwalejin Ilimi, Sakkwato.

Ƙauran Namoda, I. (1982). Wasannin Tashe.” Kundin N.C.E. wanda aka gabatar a sashen Hausa na Kwalejin Ilimi ta Sakkwato.

Russell G. S. (1982) “The Hausa Language and Its Nearest Relatives” a cikin majallar Harsunan Nijeriya naXII. Cibiyar Nazarin Harsunan  Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Sa’id, F. (1996)           “Maita a idon Bahaushe”, Kundin digirin B. A. Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkkwato.

Sakkwato, I. U. (1982). “Wasanni Da Waƙe-waƙen Yara A Sakkwato.” Kundin digiri na ɗaya wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Sallau, B. A. S. (2000) “Wanzanci: Matsayinsa na Al’ada da Sana’a a {asar Hausa.” Kundin digiri na biyu (M.A. Hausa) Jami’ar Bayero, Kano.

Sallau, B. A. S. (2009) “Sana’ar Wanzanci Da Sauye-sauyen Zanani Jiya Da Yau. Kundin digiri na uku (Ph.D Hausa) Jami’ar Bayero, Kano.

Sani, M. (1991) “Rawar Yaba.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Sani, U. M. (1986). “Kamun Gwauro A Ƙasar Daura.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Sakkwato.

Sarki, H.A. (2000) Tarihin Zuwan Musulunci Afrika da Shigowarsa {asar Hausa. (babu ma]aba’a).

Schuh, R. G. (1982) “The Hausa Language and Its Nearest Relatives” a cikin Mujallar Harsunan Nijeriya XII. Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Skinner, (1968) “The Origin of The Name Hausa” in Afican Magazine (African Ƙuarterly  Journal of International African Institute). Vol. 38,  No3.

Smith, M.G. (1971) “Some Considerations Relating to the Formation of States in Hausaland” Journal of the Historical Society of Nigeria. 3: 152-95.

Smith, M.G. (1971) “Some Considerations Relating to the Formation of States in Hausaland” Journal of the Historical Society of Nigeria. 3: 152-95.

Suleiman, Y. (1997). Matsayin Wasan Kwaikwayo A Idon Bahaushe.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Tandama, K. J. (1985). “Bambancin Wasa Da Wasan Kwaikwayo.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Umar, M. A. (1981). “Wasannin Tashe.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Umar, M. B. (2009). WasanninTashe (Sabon Bugu).Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Umar, M. B. (2009). WasanninTashe. Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Umar, M.B. (1980), Al’adun Haihuwa A {asar Hausa. Hausa Publications Centre Zaria.

Umar, S. (2001). “Wasannin Yara Mata.” Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakwkato.

Umar, Y. A. (2013). “Nazari A Kan Wasan Rawar Yaabaa A Garin Gummi.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Usman, A. G. (2011). “Wasannin Ruwa Da Ake Yi A Ƙasar Yauri Wanda Ake Kira (Rtigata).” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Wikipedia, (2017). List of Social Networking Websites. Retrieved on 28th December, 2017 from: https://en.wikipedia.org/wiki/List_of_social_networking_websites

Ɗancika, A. I. (2011). Dangantaka Tsakanin Masarautun Yabo, Gande, Zauro da Jama’a. Sakkwato: KASS Printers and Publishers

Yahaya I.Y. (1988) Hausa A Rubuce: Tarihin Rubuce-Rubuce Cikin Hausa.        NNPC, Zariya.

Yusuf, H. (1988). “Waƙoƙin Yanmata A Dandali.” Kundin digiri na farko da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero Kano.

‘Yartsakuwa, U.D. (2016). Zumunci A Yanar Gizo: Harshen Sadarwa Tsakanin Matasa A Sashif Whatsapp. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo,Sakkwato.

WASANNI A ƘASAR HAUSA

Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.


Post a Comment

0 Comments