Ticker

6/recent/ticker-posts

Shinkafar Tudu

Shinkafar Tudu

Fitattun Kayan Haɗi

* Gero (wanda aka surfe)

* Wake

* Tumatur

* Man Gyaɗa/manja

* Yaji

* Albasa

* Salad/Kabeji

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)


Post a Comment

0 Comments