Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Addinin Musulunci

A ƙarni na 21 (Ƙ21), Musulunci na nufin sauƙaƙƙen addini da ya shafi shika-shikan imani shida: imani da Allah da manzanninsa da mala’ikunsa da littattafansa da ranar ƙiyama da kuma ƙaddara mai kyau ko mummuna, wadda kuma ya ginu kan ginshiƙai guda biyar: imani da Allah da salla da azumi da zakka da aikin Haji ga wanda ya samu iko, tare da gudanar da bauta da zamantakewa da hulɗa da tunani da duk sauran ayyuka bisa koyarwar saukakken littafin ƙarshe (Alƙur’ani), da sunnar manzon ƙarshe (Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi)) da ijima’in malamai.

Post a Comment

0 Comments