Ticker

6/recent/ticker-posts

Alhaji Abdulrahaman Shehu Gusau (Babangida Kaka Dawa Gusau) Wazirin Alhaji (Dr.) Adamu Ɗan Maraya Jos


Alhaji Abdulrahaman Shehu Gusau, watau Babangida Kaka Dawa Gusau Wazirin Alhaji (Dr.) Adamu Ɗan Maraya Jos ɗauke da gajeriyar Waƙar da ya yi wa wani sabon gidan siyar/sayar da abinci wanda aka buɗe kwanan nan a Gusau Babban Birnin Jihar Zamfara.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments