Ticker

6/recent/ticker-posts

Laƙabin "Sabulu" Na Sani Sabulu Kanoma

Laƙabin "Sabulu" Na Sani Sabulu Kanoma

"Ko Waƙ Ƙi ka da Mata,
Sai ya gane ka da jikanka kana tawai,
Kuma ba ya da halin ya taɓa ma shi" 

Inji Makaɗa Sani Sabulu Kanoma. Haihuwa kyautar Allah SWT.

Laƙabin "Sabulu" dake cikin sunan Makaɗa Sani Sabulu Kanoma ya samu ne sanadiyar Mahaifin shi ya yi ta neman aure ana hana mashi domin a na ganin kamar baya haihuwa. Cikin ikon Allah sai ya auri Mahaifiyar Sanin, da suka haife shi sai Mahaifin nashi ya na cewa "Alhamdulillahi an samu Sabulu ya wanke ni". Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments