Ticker

6/recent/ticker-posts

5.4.2 Lalalala Duniya

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

 5.4.2 Lalalala Duniya

 Jagora: La la la la Duniya.

 Amshi: To.

 Jagora: Inda masoyi ya mutu.

 Amshi: To.

 Jagora: In ɗebi ruwa ga buta.

 Amshi: To.

 Jagora: In bi rana in bi farin wata.

 Amshi: To.

(Lalalala Duniya)

Ita ma wanna waƙa amshinta kalma ɗaya ce, ita ce “To”. Ma’anar wannan kalma ita ce e, kuma shi ne amshin waƙar.


Post a Comment

0 Comments