Ticker

6/recent/ticker-posts

5.4.1 Ɗan’amina

Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

5.4.1 Ɗan’amina

 Jagora: Ya bisimilla Allah,

 Amshi: Ɗan’amina.

 Jagora: Zani yabon Muhamman.

 Amshi: Ɗan’amina.

 Jagora: Mai birnin Madina .

 Amshi: Ɗan’amina.

 Jagora: A ba mu domin Allah.

 Amshi: Ɗan’amina.

 (Ɗan’amina)

 Amshin wannan waƙa shi ne kalmar “Ɗan Amina” wadda ke nufin Annabi Muhammadu (SAW). Amshin ko ana ganin kamar kalma biyu ce sai a lura ma’ana ɗaya ce yake bayarwa. Wato kalmar suna murakkabi (compound noun) ce, wato kalmomi biyu masu ƙunshe da suna ɗaya. Akwai kuma waƙar 

Post a Comment

0 Comments