Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
4.6.2 Waƙoƙin Bara Na Baka Maras Amshi
Akwai wasu waƙoƙin da suke yi wajen baransu waɗanda ba rubutattu ba ne. Mabarata sukan yi amfani da waɗannan waƙoƙi ta hanyar rera su a wuraren taruwar jama’a kamar
kasuwanni da tashoshin mota har ma da tituna, mabaraci kan riƙa tafiya yana rera waƙa indan ya yi nasara sai a kira shi ko a cim masa a bashi sadakar. Waɗannan mabaratan sun fi tsammanin
sadakar kuɗi ne
don biyan buƙatunsu, amma
wani lokaci akan basu abinci. Ga waƙoƙin kamar haka:
0 Comments
Post your comment or ask a question.