Ticker

6/recent/ticker-posts

Kiran Ruwa

 Wani ango ne ya ɗauki Amaryarsa zuwa Hotel don Cin Amarcin su. Ango ya je zai sa Chaji a Socket kawai Amarya ta ce masa wannan socket ɗin ba ya yi tun Last week 😂😂😂

Kiran Ruwa

Post a Comment

0 Comments