Ticker

6/recent/ticker-posts

Ƙawaye 'Yan Wahala

 Ƙawayen amarya gidan wahala🤣🤣

Ku yi dinner, ku yi anko, ku yi duk wani hidima sai an tashi yiwa amarya nasiha a ce kar ki biye wa ƙawaye🤣

Ki rabu da ƙawaye🤣
Ƙawaye 'Yan Wahala

Post a Comment

0 Comments