Ticker

6/recent/ticker-posts

Hasan Sarkin Dogarai

 Hoton Hasan Sarkin Dogarai. Idan ana maganar sarauta a ƙasar Hausa, Hasan fitaccen dogari ne wanda tarihi ba zai manta da shi ba. Za a iya tunawa da fitacciyar waƙar da shata ya masa mai taken: "Hasan Sarkin Dogarai."

Hasan Sarkin Dogarai

Post a Comment

0 Comments