Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin mai haila da mai jego za su iya cin abinci ko su sha abin sha da rana a watan Ramadan?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Shin mai haila da mai jego za su iya cin abinci ko su sha abin sha da rana a watan Ramadan??

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Eh za su iya ci da sha a cikin watan Ramadan da rana, amma abin da ya fi ya kasance a ɓoye musamman idan ya kasance akwai yara a gidan domin hakan zai haifar musu da ruɗani".

📝 المصدر :

[ ٦٠ سؤالا في أحكام الحيض والنفاس/لفضيلة الشيخ محمد بن صالح العثيمين رحمه الله ص١٢& ١٤].

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/Lvn6zKswf8M8cnTnYUgƘny

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments