Ticker

6/recent/ticker-posts

Mutum ne Yana ganin period dinshi Ana Kiran sallah ya azuminshi na ranar zai kasance ke nan ?

 𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamu alaikum

Mutum ne Yana ganin period dinshi Ana Kiran sallah ya azuminshi na ranar zai kasance ke nan ?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikumussalam warahmatullah wabarakatuhu

To dama Ba akiran sallah sai rana ta fadi, indai ya tabbata saida rana ta fadi sannan jinin ya zo to kin tsira da azumin wannan ranar Inshã Allah, kin kai wannan azumin saiki godewa Allah.

Allah ya sa mu dace

🏼Jameel Alhasan Haruna Kabo (ABU ZULAIKHA)

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/I08Ƙc4ehEctLMSfks5awuZ

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments