Ticker

6/recent/ticker-posts

Assalamualaikum, Dan Allah malam mene ne hukuncin kallon Ƙur'ani a sallar tahajjud?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalamualaikum, Dan Allah malam mene ne hukuncin kallon Ƙur'ani a sallar tahajjud?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Ya halatta mutum ya ɗauki Alƙur'ani a sallar Tahajjud idan yana da karancin hadda, kuma yana so ya tsawaita karatun.

Kuma ya halatta ga mai bin liman shima ya buɗe Alƙur'ani domin bin liman ko koya. Kuma ta hakan za su iya gane idan liman ya yi kuskure su yi mai gyara, ko in ya kakare su tada shi. In shaa Allah.

WALLAHU A'ALAM

🏿Ayyoub Mouser Giwa.

08166650256.

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://chat.whatsapp.com/FmJ5Ojsns1KFolTP8ƙu9GT

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments