ABIN DA YA SA KUKA JI NI SHIRU BA NA MAGANA A GROUP!!!
Wayata iPhone 11max pro da nake Facebook da ita aka sace 😭
Samsung Galaxy S9 Dina kuma na bawa wani almajiri sadaka 😇
Naso na suburbudo muku ta wattsapp amma infinix Dina ta samu karamar matsala sai naje Dubai zan sayo wata😆
Laptop Dina kuma na manta password dinta saboda haka na yarda da ita na gayawa momy na idan ta dawo daga Malaysia ta siya min wata😁
Naso na kawo muku ziyara daya bayan daya amma kash ! Kanina ya fita da motar gidanmu kirar highlander😛
Gashi kuma bana son hawa ferarri saboda ta fiye kankanta😅
Na so na dauki range rover 2019 din nan amma sai na tuna direbanmu ya tafi kai babanmu airport domin tafiya saudiya 😁
Na duba makullin Prado namu sai naga ashe Dan Aiken gidanmu ya fita cefane domin tunda na dawo daga England Ina kwance a gida 😆
0 Comments
Rubuta tsokaci.