Ticker

6/recent/ticker-posts

Takalma

Takalma
"Ƙwahak Kuturu mutuncinta Takalmi, in da dud bai dasu ba shin jin sosai" inji Makaɗa Sa'idu Faru a faifansa na Marigayi Mai Girma Sarkin Gabas Mafara, Alhaji Shehu Muhammadu Mai amshi 'Ƙi garaje Uban Shamaki Shehu, ɗan Muhamman Sarkin riƙon taro'. Allah ya jiƙan magabatan mu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.
Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments