Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Ɗalhatu Bafarawa Garkuwan Sakkwato

Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Ɗalhatu Bafarawa Garkuwan Sakkwato
"Dogo in yi ma irin Kiɗin nan na yaƙi"... 
Inji Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri. Wannan shi ne Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Ɗalhatu Bafarawa Garkuwan Sakkwato. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.
Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments