Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
4.5.2.1.3 A tumbulo
A tumbulo Inna a
tumbulo,
A tumbulo a kawo
ma gajere,
Gajere ba abin
reni ne ba,
Maigidan ga na
samun lada,
Lada ta lulluɓe shi,
Tai mashi dambu
gaba da baya.
Tai mashi ɗakin da za ya kwana.
Waɗannan misalai ne kawai aka samo na
ire-iren waɗannan
waƙoƙin, amma dai
akwai cikakkunsu a babi na takwas.
0 Comments
Post your comment or ask a question.