Mai gida sun yi faƊa da matar sa ba sa magana, sai ya sami takarda ya rubuta:
"Idan 4:30 ta yi ki tashe ni na yi sahur." Ya ajiye a inda za ta kwanta.
Bai tashi ba sai 6:30. Zai fara sababi sai ya ga takarda a kusa da shi an rubuta:
"ka tashi 4:30 ta yi".
Ta kyauta kuwa?
0 Comments
Post your comment or ask a question.