Ticker

6/recent/ticker-posts

Saura Maiƙo

 Wani malami ne yana koya lissafi sai ya tambayi wani yaro 2-2 sai yaron ya ce bai gane ba, sai ya ce bari ya yi masa misali. Sai ya ce idan aka ba ka fanke biyu kuma aka amshe fanken guda biyu saura me? Sai yaron ya ce saura maiƙo.

Post a Comment

0 Comments