Ta matsawa yayanta da shawarwari a kan ya saki matarsa. Daga karshe har ya saketa. Yanzu da ake magana matar da yayan nata ya saka, ta auri mijinta 💃🤸 Abu ya yi kyau